Cinikin Rai Book 2 Page 31 January 16, 2024 31- “Waye?” Murmushi tayi ta ce mata. “Mayor!” “Ba zan amsa ba.” Abin ya bawa Hafsy mamaki kuma tasan yana jinsu. “Ki amsa mana me yasa kike...